Cliquez ici pour créer GRATUITEMENT votre compte et commencer à vendre vos articles sur rodwoko.com !

Comment gérer vos cryptos sans perdre votre argent

4 clients   Tahoua   Ecoles & Formations   7 avr. 2026 à 23h23 Référence: 13573

0.0 étoile

Localité: Tahoua

Prix: 30 500 FCFA


MANYAN KURAKURAI 5 A CRYPTO

Assalamu alaikum abokaina, idan kana son fara saka kuɗi a crypto, ka kula sosai ️

A cikin wannan bidiyon zan nuna maka kurakurai 5 mafi girma da mutane da yawa suke yi kafin su sayi crypto.

Saka duk kuɗi lokaci guda
Siyan coin ba tare da bincike ba
Bin hayaniyar jama’a kawai
Rashin tsaron account
Rashin sanin lokacin fita

Kafin ka saya Bitcoin, TWT ko wani coin, ka kalli wannan bidiyon domin kada ka yi asara

Ka yi like, subscribe, sannan ka bar comment.

https://youtu.be/_ZpcOZa8Xm0

Note: Vous devez être identifié avant de poster une note.